Nomiis Gee Yasa Gasa Akan Wakar “FATIMA” Wace Sukai Da Morell

0 210

To masu saurarenmu ko nace masu biye damu a koda yasuhe da fatan kuna lafiya.

Nasan da yawa kunsan waye nomiis gee da kuma morell idan ba ku manta sunyi wata waka mai suna FATEEMA to nomiis gee yasa gasa akan wannan wakar.

Leave A Reply

Your email address will not be published.