Raddi Zuwa Ga Atiku Abubakar
Raddi zuwa ga Atiku Abubakar
Daga Shafin Abubakar A Adam Babankyauta
Tabbas Atiku Abubakar karya yakeyi da yace Shi ba barawo bane
Domin A 2004 Tsohon gwamnan jahar Adamawa BONI HARUNA yataba cewa Atiku Abubakar Shike kwashe kudin jahar Adamawa
Alokacin da boni haruna yake gwamnan jahar Adamawa yace yazama dole Muma Alumma bayani domin kada kuga bama aikin komi Acikin wannan jahar tamu
Boni haruna yace Maganar gaskiya itace Ana Raba kudin jahar Adamawa kaso uku Aduk watan duniya
Kaso Na farko yana Shiga Asusun Atiku Abubakar
Kaso na biya Muna Samu Mubiya Ma.aikata Albashi
Kaso Na uku Atiku Abubakar ke Amsa yarabama yan Siyasa tsakanin 1999 zuwa 2007
Don haka Atiku Abubakar idan ya isa yafito ya karyata wannan Maganar
Akarshe Ni babankyauta Inaso kusani cewa Akwai gurare Sama da Dari Wanda Muka ganu cewa Atiku Abubakar yachi Amanar yan Najeriya.
Amma zamu sanar daku nan gaba kadan idan mungama tattara su.