Ranar Auren Fauziya Ranar Jana’Izarta!

0 327

Tana farin cikin za ta dakin miji ashe kabari za ta. Hausawa sun ce ana bikin duniya ake kiyama, dazu da yammacin yau ne aka yi walimar auren ta, kwatsam sai ga shi cikin daren nan Allah ya dauki ran ta.

Gobe da safe ne ranar daurin auren ta a masallacin Gwallaga dake jahar Bauchi, sai ga shi goben ne za ayi jana’izar ta. Allahu akbar!

Allah ya Jikan ki Da Rahma Fauziya.


Leave A Reply

Your email address will not be published.