Sabuwar Wakar Rarara – Baba Buhari Dodar
Rarara
Yayi wannan waka ne bayan zaben fida gwani na pdp na shugaban kasa da akankayi wanda a cikin wakar a chachaki yan takar da sunka sha kaya wanda nayi biyu babu a cikin wakar yana nunin kwankwaso da Tambuwal yan biyu babu.
– Mai hana karya alharin talakawa
– Buhari yaci zabe ,baba buhari dodar.
– su zangwala gwada Tsula yayi biyu babu wanwar
– Su zumudi sokoto anyi sintir babu wan ba kanen.
– buhari yaci zabe.
– kai ku ban zabin talaka.
– karshen su kola kasa warwas.
Kai bari na barku hakan ,kada ka bari a baka labari.