Sarauniyar Ingila tace ita Jinin Annabi Muhammad (S.A.W) ce

0 1,061

SARAUNIYAR INGILA TACE ITA JININ ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) CE.

Sarauniyar Ingila ta Fara iqirarin cewa ta fitone saga tsatson Annabi Muhammad (S.A.W) inada ta umarci da a yadawa Duniya wannan zance.

Wannan yunquri mai ban mamaki na Sarauniya Elizabeth na tayar da hankali kan tinanin cewa, wataqila Kungiyar Asiri ta “Illuminati” na matakin amfani da Addinin Musulunci wajen mulkar Duniya ta hangar amfani da Gidan “Windsor”.

Sarauniyar ta zayyana Nasabarta inda race, tana a mataki na (43) a jerin jikokin Annabi Muhammad (S.A.W).

Ana iqirarin cewa, Iyalan Masarautar Ingila sun fito daga tsatson Sarkin Larabawa na ” Seville” dake Spain. Shugabancin ya mamaye yankuna da dama da suka hada da Eurosia, Tsibiran Iberian da suka had  da qasashen Spain, Portugal, Andorra da Gibraltar.

Daular “Seville” itace ta biyar (5) mafi girma a Tarihin Duniya wadda ta Shugabanci mutane miliyan (62) wato kaso (29) na mutanen Duniya a wannan lokacin.

Mun tuntubi masana tarihin Duniya dama Malam Addinin Musulunci Inda suka tabbatar da wannan zancen nata gaskiya ne.

SHIGA NAN DOMIN JIN ABINDA TSOHUWAR JARUMAR KANNYWOOD WATO (UMMI ZEEZEE) TACE AKAN (SHUGABA MUHAMMADU BUHARI)

Hauka da Rashin San in ciwon kai inji Ummi ZeeZee

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.