Sarki Musulmi ya Umarci da a duba watan Shawwal a Ranar Al-Khamis

0 200

Sarkin Musulmi ya Bada Umarnin a Duba watan Shawwal a Ranar al-khamis.

Majalisar Mai Martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar Ta Umarci Al-Ummar Musulmi dasu fara Duban watan Shawwal a Ranar Alkhamis 29 ga watan Ramadan, 1439 Hijira.
https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.