Sergio Ramos ya shiga Jerin masu kwallaye 100

0 475

Dan wasan bayan Real Madrid, Sergio Ramos ya shiga layin wadanda suke da kwallaye 100 a cikin ‘yan wasa duk da cewa shi dan wasan baya ne, wanda aikinsa tsaro ne ba zura kwallaye ba.
A cikin kwallaye 100 din, ya zura 80 ne yana kungiyar Real Madrid, 3 a Sevilla sai kuma 17 a Spain.
A cikin kwallaye 100 din, ya zura 59 ne a gasar Laliga, 5 a gasar Copa del Rey, 11 a Gasar Zakarun Turai, 1 a gasar Eurofa, 7 a gasar super cup da ta kulub din duniya, sai 17 a Spain da kuma 5 a wasannan sada zumunta.

Leave A Reply

Your email address will not be published.