Ali Nuhu Yayi Askin Dubu 500 A Cikin Wani Fim Mai Suna Kazamin Shiri

0 178

Ali nuhu yayi aski mafi tsada wanda ba a taba yinsa ba a kaf fadin kannywood da kuma tarihinta.

Ali nuhu yayi Askin 500,000

Ali nuhu yayi askin Dubu 500 akan wani shiri mai suna Kazamin Shiri wanda yaja hankalin mutane da kuma masoya na duniya.

Wanda ya dauki nauyin wannan askin da kuma shirin Alhaji Sheshe, darakta: Sunusi Oscar 442, screen/play: ibrahim birniwa, AD: Yunusa muazu.

Jaruman wannan fim.

Ali nuhu, aminu shariff Momo, Rabiu Rikadawa, Fati Washa, Hajara Usman, Bilkisu Shema, Danmagori, Asma’u Sani. Da dai sauransu.

Munsamu wannan bayani daga wanda ya  dauki nauyin wannan shiri.

https://www.instagram.com/alhajisheshe/?utm_source=ig_embed

Leave A Reply

Your email address will not be published.