Shin Da Gaske Ne Momo Ya Tozarta Umma Shehu

Interview Umma Shehu Tare da Momo

0 491

Mutane da dama sun bayyana mabambantan ra’ayoyi kan tambayar da Aminu Sheriff (Momo) ya yi wa takwararsa a Kannywood, Umma Shehu game da addini lokacin da suka magana kan fim.

Sai dai dukkanin mutane biyu sun ce lamarin ba na cin zarafi ba ne.

Leave A Reply

Your email address will not be published.