Shin Umar M Shareef Bashi da Lafiya Ne

Umar M Shareef

0 722

Mawaki Umar M Sharif Na Cikin Koshin Lafiya .

Wannan Abun ya samo asaline bayan da masoya suka ganshi a kan gadon asibiti suke tunanin baya da lafiya.

Sabanin Yadda Wasu Ke Yada wani Hoton Sabon Film Da Ake Dauka Yanzu wai Cewa mawakin Yana Kwance A Kan Gadon Asibiti Yanzu Haka Wannan Magana Karyace Domin Wannan Hoton Wani Sabon Film ne Mai Suna Hafeez Wanda Maishadda Ya Dauki Nauyinsa Ali Nuhu Ya Bada Umarni

Allah Yasa Mudace..

Leave A Reply

Your email address will not be published.