Shugaba Muhammadu Buhari ya fadawa Al’umma wata magana mai ratsa zuciya

0 546

Daga Bappa Abubakar

Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Yace Daga 2015 Zuwa 2019 gwamnatin Shi ta Mayar da hankaline wajan gina

hanyoyi jiragen kasa da tashoshin Samar da Wutan lantarki da yaki da Chin hanchi da Rashawa da habbaka tattalin arzikin Najeriya inganta harkar Noma yaki da ta.addanci Afadin Najeriya baki daya

Inda Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yace insha Allahu daga 2019 Zuwa 2023 idan Allah yabashi Mulkin Najeriya karu Na biyu zai Maida hankaline wajan samar da Aikin yi inganta harkar Kasuwan ci domin kudi Sudunga Zagaye Ahannun Yan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yace tabbas Muntara kudi kuma Mun tsara yadda Zamu kashe su Azagaye Na biyu Acikin kasar nan.

Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yakara da cewa insha Allahu daga 2019 zuwa 2023 Sai yan Najeriya Sun Amfana da irin tanadin da Muka tsara Masu Afadin kasar nan.

Muna Rokon Ubangiji Allah yaba Baba buhari Mulkin Najeriya 2019

Leave A Reply

Your email address will not be published.