Siyasa Na Neman Hada Rigima A Kannywood

0 717

Idan ba zaku mantaba yan kannywood kusan sun rabu gida biyu akwai yan bangaren ” Buhariyya ” da ” Atikuyya ” bisa dalilin wannan bangaren kowa yana fadan ra’ayinsa domin nunama masoyansa shifa ga bangarensa.

Ida kuma wasu kwangila ake basu, teema makamashi tayi wani bidiyo inda take zagin yan buhariyya tana cemusu jahilai, kuma kusan dayawa mutane basu san mai ya faruba.

Bayan tayi wannan post din a shafinta na instagram tarufe wajan comment domin kadatasha sharhi gun abokan adawa da masoya.

GA ABINDA JARUMAR TACE.

Anki a zabi apc din, pdp za’a zaba, dole kuma sai a zabi pdp  dallah gafa, kun dauki siyasa kamar wani Addini, kunata wani kafurta mutum kuna kafurta musulmi, jahilan banza jahilan wofi, kuduba kamsuna hadisi kugani  zagi musulmi dan uwan musulmi meye sakamakonshi, sannan kuma kafurta musulmi meye sakamakon shi, je kaduba kamsuna hadis Annabi ne ya fada,  kuyi ta abubuwa na rashin hankali na tunani, siyasa gabane, ko siyasa addini ne kuna ta, buhari da atikun nan duk musulmai ne  amma ku kuna su suna hada kansu ku kuna ta zage zage a instagram,

Leave A Reply

Your email address will not be published.