Siyasar 2019: Takarar shugabacin Nijeriya, jam’iyyun da ‘yan takarkarunsu
Jerin sunayen ‘yan takarkarun cikin gida a kowacce jam’iyya, kafin ayi firamare a fiddo da daya tilo daga ciki. Hukumar zabe dai ta INEC, bada watan gobe a matsayin watan da zata rufe karbar ‘yan takarkaru. A watan Fabrairu za’a yi babban zaben.
APC
1. Muhammadu Buhari
2. Ibrahim Shekarau
3. Adamu Garba
4. Charles Udeogaranya
5. Henry Agbeso
6. Abubakar Alkali
PDP
1. Alh. Atiku Abubakar
2. Ahmed Mohammed Makarfi
3. Rabiu Musa Kwankwaso
4. Sen. Bukola Saraki
5. Sen. David Mark
6. Prof. Funmilayo Adesanya-Davies
7. Sule Lamido
8. Kabiru Tanimu Turaki
9. Ibrahim Dankwambo
10. Ahmed Buhari
11. Hamidu Tafida
12. Aminu Tambuwal
13. Yusuf Datti Baba Ahmed
14. Attahiru Bafarawa
15. Mgbeokwere Chibuike Michael
AD
1. Prince Eniola Ojajuni
ANRP
1. Barr.Enyinnaya Nnaemeka Nwosu
ENN
1.Tope Kolade Fasua
2. Chris Emejuru
KOWA
1. Dr. Adesina Fagbenro-Byron
2. Prof. Remi Sonaiya
3. Ayo Lijadu
Labour Party
1. Eragbe Anselm
SDP
1. Donald Duke
2. John Dara
3. Amb. Prof. Iyorwuese Hagher
4. Clement Jimbo
ADP
1. Mathias Tsado
ABP
1. Nicolas Felix
ACC
1. Omoyele Sowore
ANN
1. Fela Durotoye
2. Alh. Ibrahim Eyitayo Dan-Musa
3. Gbenga Olawepo-Hashim
4. Elishama Rosemary Ideh
5. Dr. Thomas-Wilson Ikubese
YPP
1. Kingsley Moghalu
AAP
1. Chike Ukaegbu
NCP
1. Dr. Yunusa Tanko
2. Martin Onovo
3. Festus Oghale Obeghe
NIP
1. Mrs. Eunice Atuejide
NRM
1. Alhaji Ibrahim Usman
SNP
1. Jaiye Gaskia