SSANU: Manyan ma’aikatan jami’ar ABU sun shiga yajin aiki

0 154

Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya SSANU reshen jami’ar Ahmadu Bello University (ABU), Zariya sun bi sahun sauran ma’aikatan jami’o’in na fara yajin aikin kwana uku, kamar yadda sauran ‘yan kungiyar suka fara.

Mukaddashin shugaban kungiyar na reshen jami’ar Shuaibu Halilu ne, ya sanar da hakan lakacin wani zangazangar lumana da suka yi a jami’ar ABU Zariya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.