Sule Lamido Yayi wa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Raddi Atiku Abubakar

Sule Lamido Tare da Atiku Abubakar

0 400

Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya yi raddi ga tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar wanda ya nemi ya janye masa a takarar Shugaban kasa a tutar PDP inda ya jaddadawa Atiku Abubakar cewa ya fi jimawa cikin harkar siyasa.

Tun da farko ne dai, Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Uche Secondus ya nemi ‘yan takarar Shugaban kasa na PDP kan su tuntubi junansu ta yadda za a rage yawan ‘yan takarar wanda a kan haka ne Atiku ya nemi Sule Lamido ya janye daga takarar tare da marasa baya a zaben fidda da gwani.

Leave A Reply

Your email address will not be published.