Tambuwal Ya Kammala Shirye shiryen Komawa PDP.
Tambuwal Ya Kammala Shirye shiryen Komawa PDP
Muktari Shehu Shagari Ya Fito Takarar Kujerar Gwamnan Sokoto
Rahotanni sun nuna cewa, Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal na shirin ficewa daga jam’iyyar APC ya koma jam’iyyar adawa ta PDP.