Tarihin Shugaba Muhammadu Buhari A Dunkule

0 381

A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika shekaru 76 da haihuwa a yau, ‪hadaddiyar kungiyar nan ta ‘Buhari New Media Centre’ ta tattaro tarihinsa wuri guda kama daga fannin ilmi, aikin soja, mukaman da ya rike a ciki da wajen aikin soja da kuma lambobin yabon da ya samu.

An haifi shugaba Buhari a garin Daura, a ranar 17/12/1942.

Daga Bashir Ahmad
P.A New Media

Leave A Reply

Your email address will not be published.