Taron addini mafi yawan jama’a a Duniya – Kalli yanda wani mutum ke jan mota da al’aurarshi

0 156

Wannan hoton wani babban mabiyin addinin Hindu na kasar Indiya ne a wajan babban taron addinin nasu da suke yi yau wanda ake kira da Kumbh Mela, anyi ittifakin wannan shine taro ln addini mafi tara jama’a da yawa guri daya a Duniya.

Wannan taron addinin Hindu ana yinshine duk shekara inda mabiya addinin suke taruwa a gurin wani ruwa da suka yi amannar me tsarkine dan wanke kansu daga datti.
Shi wancan mutumin na sama an dauramai motane a al’aurarshi yake kuma janta da al’aurar tashi, abin ya matukar baiwa mutane mamaki.
Kalli karin hotuna daga gurin taron.

Leave A Reply

Your email address will not be published.