Video: ArewaKutashi Award – An Yiwa ‘Yan Fim Da Mawaka Abinda Ba’a Taba Yi Musu Ba

0 648

Wata Kungiya Mai Suna ArewaKutashi Ta karrama Mawaka, ‘Yan Fim, Blogger, da kuma Comedians, Arewa Kutashi Wata Kungiya ce Wadda ke aiki Don Taimako, Da Kuma Karfafawa Matasa gwiwa su Tsaya da Kafafunsu. Su Kuma yi aiki Da Baiwar da suke da ita, Dan Suyi Amfani da ita ta Hanyar data Dace, Muna Aiki Don Tabbatar Da Duk Matasanmu a Arewacin Nigeria sun dogara da Kansu ta Hanyar Kasuwanci…

Download Video Here

Leave A Reply

Your email address will not be published.