[Video] Mai Sana`A Ya Fara Tonawa `Yan Kannywood Asiri – Siyasa

0 259

Shahararren jarumin nan wato Musa Mai Sana’a ya fitar da wani bidiyo dake nuni cewa ana muna funtarsu akan yadda yan kannywood suke shiga harkar siyasa ake cire sunansu ba’a tafiya dasu a harkar.

Jarumin ya kara da cewa yan kannywood sun raba kawunansu domin cimma manufarsu, wato idan wancan jam’iyyar bata ciba wannan zataci, shiyasa zakuga akwai yan bangaren atiku akwai yan bangaren buhari duk suna yin hakanne domin su samu abinda suke so.

Munyi kokarin kawo muku babban bidiyon amma abun yaci tira.

https://youtu.be/yTCiROWvgbY

Leave A Reply

Your email address will not be published.