Wani Mutum ya sawa Karen Shi Suna Buhari

0 130

Wani Mutum ya sawa Karen shi Suna Buhari.

– Joe Fortemose chinakwe, yace ya sama karensa suna Buhari saboda son dayakema shugaban kasa.
– Yan sanda sun sakeshi bayan da mai kara ya janye karar sa.
– Dan kasuwar yace yaji haushi saboda mai karar ba’dan Najeriya bane.
Joe Fortemose Chinakwe, ya fadi cewar dalilin daya sama karensa suna Buhari bayan dayan sandan jahar Ogun suka sake shi.  Yan sandan sun Kama Chinakweb bayan da makwabcinsa yayi karar sa dacewar ya sanyama Karen suna Babansa wato Alhaji Buhari.
Vanguard sun rawaito cewar saida Sarkin hausawa da shugaban mazaunan daba yan jiharba sukasa baki, sannan aka sakeshi bayan daya kwashe kwana uku a tsare. Yan sandan sunce sabakin da dattijon yayi shiyasa mai karar ya janye karar bayan da su biyun suka sa hannun yarjejeniyar bazasu sakeyin wani rigima ba. Bayan da aka saki Chinakwe wanda dan yankin Niger Delta ne yace yasama karensa sunan Buharine saboda kaunar da yakema Shugaban kasa akan yakin dayakeyi da chinhanci da rashawa. Ya kumace abun daban haushi saboda mai karar badan Najeriya bane dan jamhuriyar Nijar ne”.
Gadai abunda yace” Daban haushi saboda mai karar badan nan kasar bane dan Nijar ne kuma na tabbata ba zaman arziki yakawoshi nan ba, wanda ya hada baki dawani sajen din dan sanda maisuna Musa wanda shima bahaushene wanda ake aiki a ofishin yan sanda na sango don a tozartani. Abun yayi tsanani bayan da shugaban yan sandan yaji abun daya faru a wajena a ranar Asabar, saima kawai yasa mutanen sa suka rufeni a sel”
Yakara dacewa” Ni banyi wani laifiba, dan nasama Karen danake matukar kauna Buhari, wanda abun alfahari nane. Buhari na burgeni tun lokacin da yayi shugaban kasa yana soja kuma har zuwa yanzu dayake mulki ma farar hula. Bayan dana karanta tadda yake yaki dacin hanci da rashawa saboda ahalin yanzu abunda ke addabar kasar nan kenan, sai kawai naji bari nasama karena sunan Buhari. Bansan cewar laifine kaso Buhari.
https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.