Wasikar Soyayyar Wani Dan Sanda Masoyin Jarumar KannyWood Maryam Yahaya

0 269

Wani Dan Sandan Najeriya Mai suna Rilwanu ya fito ya bayyanawa Duniya irin soyayyar da yake wa tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ya sake rubuta mata wasika ta musamman.

Ga wasikar kamar haka:

ZUWA GA MAI DARAJA (Maryam Yahaya)

Amincin Allah Tabbatace Ya Tabbata Agareki Barka da Yau Yakike? Da Fatan Alkhairi Naso Ace Abubuwan da KiKa Karanta Dinan Baki Da Baki zan fade su Amma Nasani CewaTsararriyar yarinya Kamar ki wadda Zamani Ke Tapia Da Ita ba Lallai Bane Inzo GarekiYa zama lokacin da nazo babu wani Aiki da kike yi nupina Shine bani son zuwana Ya Zama Silar Tsinkewar AikinkiWannan yasa Naturo Maki wannan Sako Dan Ya wakilceni Zuwa GarekiFatan Zai Zama Daya Daga Cikin Muhimman Takardun Da Kika Taba KarantawaMaryam Tun Farko Farko daga Ga Hutonki Na Kamu Da SonkiDa muka Hadu Kuma Naji Nakamu Da QaunarkiNaso Ace S0 Yana shawara Kapin Ya Shiga ZuciyaDa Mun Tattauna Akansa Ni Dake Ki Kasance LapiaSai Naji Daga Gareki koh Baki Amince Ba Ina Yi Maki Fatan Zama Jaruma mapi Girma Da Daukaka Acikin Masana’antar Film ta Hausa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.