Wata ta Musulunta Dalilin Jaruma Nafisa Abdullahi

0 188

Tauraruwar finafinan Hausa, Nafisa Abdullahi na ci gaba da samun yabo daga masoyanta akan rawar ganin da ta taka a sabon fim dinta na Yaki A Soyayya, inda cikin masoyanta wani ya bayyana mata cewa wata ta musulunta saboda ita.

Mutumin ya bayyana cewa, “Amma kin burgeni musamman idan na fada miki wata magana da ba ki sani ba, ko kin san cewa akwai wacce ta musulunta ta dalilinki. Wannan shi zai zama abin farin ciki a gare ki.

Nafisar ta bashi amsar cewa, “Allahu Akbar! Ta ya ya za’ayi na ganta?

Leave A Reply

Your email address will not be published.