WhatsApp: Yadda Wata Budurwa taciwa wani Saurayi Mutunci Bayan Ya Numbar ta A Group ya Mata Magana

0 726

Toga Yau Maza ta Same Ku ina Wanda Duke daukan Number Mata a Group su Bisu Privet suyi musu magana ko domin daura wata alaka, to dai shi wannan saurayi bai yi sa’a ba yayin daya dauki Number dinta Kuma Yai Mata, magana Sai ta bukaci daya gabatar da kanshi tare da Hoton Shi, bayan ya Tura mata Hoton shi sai ta nuna ita bai mata ba, inda har take fadamai magana cewa waishi mummuna ne.

Ga Chatting din nasu kamar haka:-

Leave A Reply

Your email address will not be published.