ya zama dole buhari ya sauka muna bukatar shugaba mai cikakkiyar lafiya da tausayin al’umma domin shugabantar kasar nan – Fati KK
Ya Zama Dole Buhari Ya Sauka Daga Mulkin Kasar Nan Domin Muna Bukatar Shugaba Mai Cikakken Lafiya. Wanda Kuma Zai Kare Lafiya Da Dukiyoyin Al’umma, Cewar Jarumar Fim Din Hausa, Fati KK
Jarumar ta kuma yi kira ga ‘yan Nijeriya da su zabi Atiku Abubakar a yayin zaben 2019 domin samun ingantaccen shugabanci.