Yadda Nigeria ta Lallasa Iceland a Gasar Cin Kofin Duniya

0 141

Yadda Nigeria ta Lallasa Iceland a Gasar Cin Kofin Duniya, Wanda ake Buagawa a Kasar Russia 2018.

Takaitacce

Ahmed Musa ne ya ci duka kwallayen biyu

Najeriya za ta yi fatan doke Argentina

A yanzu haka Croatia ce saman teburin rukuninsu D

Iceland ta yi canjaras da Argentina 1-1

Croatia ta doke Najeriya 2-0

Brazil ta doke Coasta Rica 2-0

Coutinho da Neymar ne suka ci kwallon a mintunan karshe

Rahoto kai-tsaye

Najeriya 2-0 Iceland

Muna taya ‘Yan Najeriya murna.

Nan gaba Najeriya za ta hadu ne da Argentina a ranar 26 ga wata.

Kuma Najeriya za ta kai zagaye na gaba idan ta doke Argentina.

Najeriya ma za ta iya tsallakewa idan ta yi canjaras da Argentina amma sai idan Croatia ta doke Iceland ko kuma suka yi canjaras.

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.