Yadda Zaka Gane Mace Tana Son ka

0 2,903

Wasu daga cikin alamomin da zasu tai makama kagane budurwa bata sonka.

1~ zakaga sautari kana hira da ita bata sakewa tayi hira, sai dai kaji tana um, eh, a a, to, to ya zance ma, kuma bawai rana daya ba, bakuma laifi kaimata ba, kuma kasan ita me surutuce bawai kunyaceba a a ranaku dayawa inkuna zance haka take yima.

2~ wata zata dinga yawan tunani, alokacin da kuke hira inkai magana tace ina ji ba kace kaza da kaza ba ta dan fadi 2/5 na abun da kace tai shuru.

3~ kallon raini a fakaice, ko a dan fake ka a harareka.

4~ Inkatura a kirata bata fitowa dawuri kuma ba ace ma tana wani abunba kamar cin abunci wanka, kwalliya da sauransu, kuma intazo bakaga alamar sabuwar kwalliya ba, kuma batace ma, masoyi kayi haquri na batama lkc, kaza da ka nakeyi. kuma kullun hakatake ma.

5~ Bata fiyayin kwalliya in kazo ko a yaya ta fito, watama saita munanta kanta zata fito dan kace baka so.

6~ In matan gidansu ko qawayenta suna hirarka suna fadar kirkinka ita zata dinga jin haushi, kota tashi daga gun ko takama zumbura baki ko hararar me fadar, wani lkc harda fadar baqar magana.

7~ Bata fiya damuwa data kiraka a waya ba, koda pls cal me ko flashing, sai dai intana da wata buqatar take da ita ta daban. Wannan ma shine yafi bakantamin rai wlh.
8~ Qin daukar wayanka dawuri kuma koda tana kusa, kuma kusan kullum, sannan bata fadama dalili ba ko dadadan kalamai balle tanemi afuwarka.

9~ Inkabata abu bata nuna farinciki balle godiya, ko taqi karba tana me masa yanga.

10~ Bata fiya kula yan uwanka ko
qannanka koda a waya ne
ta tambayi lafiyarsu.

11~ wata tana iya zagin kama a bayan idonka ko ta canjama suna misali, wawana, da dai sauransu.

12~ In tatashi fitowa gunka zance zata zo ranta a bace, batare da ta fadama dallin bata rantaba.

13~ Intafito wata har tsaiwarta ma zakaga kamar zakuyi fada da ita.

14~ In kanemi kaje gidan su ko ka ai ko magabatan ka bata yadda , kuma batare da wani dalili me qarfi da ta fadama akan hakan.

15~ Bata son kanaimata maganar aure kamar, watarana kinzama matata ko amaryata, balle tace ma mijina.

15~ Bata damuwa da kai da harkokinka

16~ Bata damu data dawo ma da reply na sms dinka duk dadadan kalaman daka aika,

17~ Inkuna chating da taga kahau fb ita zata sauka, ko tai shiru taki, like ko comment nakowa amma tana hira da wasu ko ka aika zata qi kulaka, daga baya tace bata kai ko ta sa kasauka bayan some minute ita tadawo.

18~ wani lokacin kuna hira zakaga tana wasanta kawai
yan samari alamomin suna iya
bambanta agun wasu yan matan
yadanganta da wayewa ko ilmi na
budurwa ko garin su.

Kawai ka qyaleta ka nemi me sonka aboki da zarar kaga alamominnan.

Nima wata nakeso amma bisa duba da wadannan Alamomi nagane cewa ba SO na takeba. Shine nakawowa YAN UWANA SAMARI

GAYU DAFATAN ZAKU KULA KUDAINA NACEWA WADANDA BASA SONKU. AKARE MUTUMCI DA GIRMA SABODA TSARO !

Smarteey k magana
Call …..09038188199

Leave A Reply

Your email address will not be published.