Yan Fim Sun Zubda Mana Da Kima Cewar – Madam Karode

0 151

Maganar Gaskiya Yan Uwana Yan Film Sun Gama Zubda Mana Kimar Suna’armu Zuwansu Villa Wajen Buhari Kuma Buharin Daya hana Ayi Mana Film Village Akace Mana Karuwai Amma Wai Yanzu Kune Kuke Zuwa Wajensa Gaskiya Kun Bamu Kunya.

Cewar Maryam Aliyu Obaje Wacce Akafi Sani Da Madam Karode.

Jarumar ta fadi hakanne bayanda da tasamu labarin manyan jiga-jigan Kannywood sunje villa wajan buhari a satin daya gabata.

Leave A Reply

Your email address will not be published.