Yanzu Kam Gaba Ta ƙare:- Tuba Nake Sarki Ali Nuhu Gwiwowina A ƙasa – Inji Adam A Zango

Adam Zango Ya Nemi Gafarar Ali Nuhu

0 494

Yanzu dai gabar da ke tsakanin Ali nuhu da adam a zango sun kunyata makiyasu inda shi adam a zango a shafinsa na instagram ya cewa yace,:-

“Mai wuri yanzu ma wurinsa mai tabarma yakusa yanzu kam Alhamdulillahi da irin jarabawa yanzu kam a akafa.”

Yanzu kuma ga abinda jarumin yace

“TUBA NAKE SARKI….GWIWOWI NA A KASA!!”

https://www.instagram.com/adam_a_zango/?utm_source=ig_embed

Leave A Reply

Your email address will not be published.