Yar Nijeria daga Jihar Kano Ta Rasu A Kasar Saudiya

0 129

Yar Nijeria daga Jihar Kano Ta Rasu A Kasar Saudiya.
Hukumar hajji na Nijeriya NAHCON ta sanar cewa wata yar Nijeriya daga jihar Kano ta rasu a kasa mai tsaki gabanin fara aikin hajji na bana

 • .
 • .
 • Shugaban fanin kula da lafiyar mahajjata ta hukumar NAHCON Dakta Ibrahim Kana ya tabbatar da hakan yayin da ya gana da manema labarai a garin Makkah
 • .
 • .
 • Likitan hukumar yace marigayyar sananniya ce a wajen su domin tana fama da ciwon suga ta Diebitis kuma hukumar ta zarce da ita babban asibitin King Fahad inda a nan ajalin ta ya cika
 • .
 • .
 • Kamar yadda kamfanin dillancin labarai ta NAN ta ruwaito, marigayyan yar asalim karamar hukumar Ungogo dake nan jihar Kano ne
 • .
 • .
 • Sai dai hukumar dai bata sanar da sunanta ba saboda bata sanar da iyalen ta game da lamarin.

pho3nix_o1Allaahu Akbar
pho3nix_o1Allaah Yayi Mata Rahma
fiddausi_isma_ilAllah ya jikanta da rahama
real_aliyunaAllah yajiqanta
itz_dr.niceAllah jikanta
nanah_harunaAllah Akbar this exactly what happens to my grandfather @Hajj some years back #Allah jikanta
saza_collectionsAllah ya jikan ta da Rahma
yunississaAllah jikan ta da Rahma

https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.