‘Yar Talakawa Complete Hausa Novel

0 2,420
‘Yar Talakawa Complete Hausa Novel.


Kadan daga Cikin wannan Littafi …

Suna cikin tafiya,niimatu ta hango wani mai naman tsire daga tsallaken hanyar da suke ,tace yaya mu saya wa umma dan tsire kona dari ne mana, tadan ji maiko maiko, ya habu yace tsire kuma?kinsan kofa kudin maganin basu cika ba, niina a bar tsiren nan,tunda dai ba sanin mu mai tsoren yayi ba, balle ya bamu bashi, niimatu tayi murmushin ta tace bari dai ka gani yaya, ina zuwa,tayi saurin tsallakawa titin,ya habu na kiran ta amma bata tanka ba,sai saurin take bugawa, tana zuwa wurin mai tsiren tayi masa murmushin ta mai sanyi ,sannan tace malam dan Allah ka bani tsiren nan sadaka, umma na zan kai wa bata da lafiya, mai tsire da farko bai so bata ba, mai ma so tanka mata ba, amma ganin innocent face dinta da kuma cute smile dinta, sai yace toh yan’mata,ya dauko tsinke daya yana washe baki, kamar gonat auduga, ya saka mata a takarda, yace gashi, ta amsa tana  murya sosai, Allah ya zunduma maka albarka nagode sosai, mai tsire ya washe hakoran shi yace ba komai yan’mata, amma ina ne gidan………

Kafin ya karasa tayi hanyar tsallake titi, da gudu ta tasar wa titin, cike da murna, bata ko tsaya kallon ko akwai motoci maso zuwa ba, sai smiling take tana kallon ya habu dake tsallake,tana daga masa takardar naman,dan ya gani.

Ya habu ya hango wata mota ta taho cikin speed sosai, ya kwala wa niimatu kira, yana nuna mata motar,dan ta koma baya , amma me kafin ta ankara motar ta kwashe ta kiiiiiiiiiiiiii…….

WhatsApp:08161892123

Domin karanta cikakken wannan Littafi Sai Kuyi Downloading zuwa wayoyin Ku.

Shiva kasannan domin Download nashi…


https://arewarulers.com/sitemap.xml

Leave A Reply

Your email address will not be published.