Zafafan Hotunan Mai Yiwa Abdul D One Amshi -Hairat

Abdul D One Tare da Khairat

0 745

 

Hotunan jaruma wace ta kasance tana yiwa mawaki Abdul D One amshi a kusan duk wakokinsa.

Jarumar mai suna hairat Abdullahi tana yiwa abdul d one amshi ba ma shi ka dai ba har da sauran wasu mawakan ma.

Ga Hotunanta

Leave A Reply

Your email address will not be published.