Zafafan Hotunan Rahama Sadau Na kammala Karatun Ta A Cyprus
Rahama Sadau Ta Kammala Karatun Digiri A Kasar Cyprus
A jiya ne jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau ta yi bikin saukar karatun digiri a wata jami’a mai suna Eastern Mediterranean University (EMU) dake garin Famagusta a kasar Cyprus. Kannen ta, Aisha, Fatima da Zainab, sun halarci bikin inda su ka taya ta murna.
















