Zafafan Hotunan Sarauniyar Kannywood Na Murnar Ranar Haihuwa – Haleema Atete

0 501

A jiya ne shahararriyar jarumar fina-finan hausa yar bangaren buhari dodar ta saki hotunan dake nuni da ranar haihuwarta ta zagayo.

Yanzu haka jarumar tana nan zata shirya shagalin bikin domin nuna murna akan haka.

Jarumar ta saki wannan a shafinta na sada zumunta na Instagram.

Leave A Reply

Your email address will not be published.