Zafafan Hotunan Zainab Indomie Bayan Dawowarta Film

0 720

Tun bayan dawowarta harkar film jaruma Zainab Indomie  ,inda zaace wannan karan ta dawo da kafar dama bayan da ta shafe shekaru masu yawa baaji duriyarta ba cikin industry ga wasu daga cikin zafafan hotunanta wanda suke jan hankali.

Leave A Reply

Your email address will not be published.